ha_tq/psa/55/03.md

210 B

Me ya sa dauda ba ya da hutu a matsalolinsa?

Ba ya da huta domin muryoyin abokan gabansa, kuma domin zaluncin mugaye.

Wane irin babban tsoro ne ya faɗo wa Dauda?

Babban tsoron mutuwa ya faɗo wa Dauda.