ha_tq/psa/54/01.md

186 B

Da mene ne Dauda ya roƙi Allah ya cece shi?

Ya roƙi Allah ya cece da sunan Allah.

Wane ne ya tashi yana neman ran Dauda?

Bãƙi sun afko masi, lalatattun mutane na neman raisa.