ha_tq/psa/53/01.md

213 B

Mene ne wawa ke cewa a zuciyarsa?

Yace, "babu Allah."

Lokacin da Allah ya dubo 'yan adam, ko ya sami wani wanda ya gane kuma yana neman shi?

A'a, dukkan su sun fanɗare, kuma ba wani mai aikata abin kirki.