ha_tq/psa/50/21.md

219 B

Me Allah yace da mugaye suke tunani game da shi lokacin da Allah ya yi shiru?

Suna tunanin cewa Allah wani me kamar da su.

Wane ne zai taimaki mugaye sa'anda Allah ya kekketa su?

Babu wanda zai zo ya taimake ku.