ha_tq/psa/50/14.md

162 B

Mene ne Asaf yace wa dukkan mutane su miƙa kuma biya wa Allah?

Kowa ya miƙa wa Allah hadayar godiya, kuma ku bada alƙawaranku ta rantsuwa ga Mai iko dukka.