ha_tq/psa/49/18.md

311 B

Yaushe mutane ke yabon juna?

Mutane na yabon waɗanda ke rayuwa don kansu.

Wurin wanene mai arziki zai je?

Zai tafi zuwa tsarar ubanninsa.

Mene ne mai arziki da ubansa ba za su gani ba?

Ba za su sake ganin haske ba.

Yaya mai wadata amma mara hikima ke kama da?

Yana kamar dabbobi, dake lalacewa.