ha_tq/psa/49/16.md

299 B

Yaushe marubucin yace kada ka ji tsoro?

Kada mutane su ji tsoro lokacin da sunyi arziki, sa'ad da darajar gidansu ta ƙaru.

Don mene ne marubucin yace kada ka ji tsoro?

Yace kada ya ji tsoro domin lokacin da mai arziki ya mutu, ba zai ji komai ba, kuma darajarsa ba zata tafi tare da shi ba.