ha_tq/psa/49/09.md

262 B

Wane ne zai iyadawwama har abada?

Babu wanda zai dawwama har abada da har jikinsa ba zai ruɓe ba.

Mene ne yake faruwa da mutane masu hikima, wawaye, da sakarku?

Masu hikima na mutuwa; wawaye da sakarkaru ma na lalacewa su kuma bar wadatarsu ga waɗansu.