ha_tq/psa/49/07.md

280 B

Menene waɗanda suka dogara a dukiyarsu ba za su yi ba?

Babu ɗaya a cikinsu ta kowanne hanya da zai fanshi dan'uwansa ko ya ba Allah ƙudin fansa domin sa.

Yaya marubucin ya kwatanta fansar ran wani mutum?

Fansar ran wani mutum na da tsada kuma yana da tsada a ko yaushe.