ha_tq/psa/49/06.md

260 B

Mene ne waɗanda sun dogara ga arzikin su ba za su yi ba?

Tabbas babu wanda zai iya fansar ɗan'uwansa ko ya ba Allah fansa dominsa.

Yaya marubucin ya kwatanta 'yantar ran wani?

Gama 'yantar da ran wani na da tsada kuma ba wanda zai iya biyan bashinmu.