ha_tq/psa/48/11.md

165 B

Don mene ne Tsaunin Sihiyona yayi murna kuma 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki?

Ya kamata su yi murna kuma su yi farinciki saboda shari'un Allah masu adalci.