ha_tq/psa/48/03.md

233 B

Yaya Allah ya bayyana kansa?

Allah ya bayyana kansa kamar mafaka.

Me ya faru a lokacin da sarakuna suka tara kansu kuma suka ga dutsen Sihiyona?

Sun sha mamaki, kuma suka yi hanzarin tafiya; da rawar jiki suka tsare su a can.