ha_tq/psa/47/06.md

113 B

Don mene ne kowa zai yi waƙar yabo wa Allah?

Za su yi waƙar yabo domin Allah ne sarki a bisa dukkan duniya.