Allah ya je sama tare da kuwwa da ƙarar kakaki.
Ya kamata kowanne mutum ya raira waƙar yabo domin Allah ne sarkin dukan duniya.