Za su yi tafi da kuma sowa domin Yahweh Maɗaukaki abin tsoro ne kuma sarki mai girma bisa dukkan duniya.