ha_tq/psa/46/10.md

214 B

Mene ne Allah yace wa mutanen suyi?

Su yi shiru su sani shi Allah ne.

Mene ne zai faru da Allah a cikin al'ummai?

Za a ɗaukaka shi a cikin al'ummai.

Mene ne Allahn Yakubu ga Isra'ila?

Shi mafakarsu ne.