ha_tq/psa/46/08.md

165 B

Mene ne Yahweh yayi wa yaƙe-yaƙe?

Ya sa yaƙe-yaƙe sun ƙare har zuwa iyakar duniya, ya kakkarya baka ya daddatsa mãsu gutsu--gutsu, kuma ya ƙone garkuwoyi.