Mene ne ya faru da duniya lokacin da Allah ya ɗaga muryar sa bayan da al'ummai suka fusata kuma mulkoki suka girgiza?
Duniya ta narke.
A ina da kuma menene Yahweh mai runduna, Allahn Yabuku?
Yahweh mai runduna na tare da Isra'ila, kuma Allahn Yakubu mafarsu ne.