ha_tq/psa/46/03.md

149 B

Menene ke sa birnin Allah farinciki?

Akwai kogi, kogin da ke sa birnin farinciki.

Menene birnin Allah ba za su yi ba?

Birnin ba zai motsa ba.