ha_tq/psa/46/01.md

239 B

Yaya marubucin ya kwatanta Allah?

Allah shi ne mafakarmu da ƙarfinmu, Mai matuƙar taimako a lokacin wahala.

Mene ne Isra'ila ba za su yi ba, ko da duniya ta canza kuma ko an girgiza duwatsu har cikin tekuna?

Ba za su ji tsoro ba.