Za a kaita wurin sarki cikin kyawawan tufafi
Za a jagorance su da murna da farinciki; za su shiga cikin fadar sarki.