ha_tq/psa/45/08.md

283 B

Ƙamshin menene tufafin sarkin ke yi?

Dukkan tufafinsa na ƙamshin turaren mur, aloyes, da kuma ƙahonnin.

Ina yayan sarki mata da sarauniya?

'Ya'ya mata na sarakuna na cikin matayen Allah masu martaba kuma sarauniya na tsaye da tufafin zinariya na Ofir a hannun daman Allah.