ha_tq/psa/45/06.md

248 B

Yaya aka kwatanta kursiyin Allah da sandar sarautar adalcinsa?

Kursiyinsa na har abada abadin ne, kuma sandar sarautar adalci shine sandar sarautar mulkin Allah.

Menene Sarkin ya ƙaunata kuma ya ƙi.

Ya ƙaunaci adalci kuma ya ƙi mugunta.