ha_tq/psa/45/05.md

289 B

Yaya an kwatanta kibiyan sarkin?

Kibawunsa na da ƙaifi a cikin zuciyar maƙiyarsa

Yaya an kwatanta kursiyi da sandar adalcin Allah?

Kursiyin sa har abada ne, kuma sandar adalci shine sandar mulkinsa.

Mene ne sarkin ke so kuma ya ki?

Yana ƙaunar adalci kuma yana ƙin mugunta.