ha_tq/psa/45/04.md

256 B

Me zai sa sarkin ya hau kan dokin yayi tafiya cikin nasara?

ya kamata Sarkin ya hau kan dokin ya yi tafiya cikin nasara domin yarda, tawali'u da adalci.

Yaya ake kwatanta kibiyoyin Sarki?

Kibiyoyinsa na da kaifi kuma a cikin zuciyar magabtan Sarki.