Zai karanta kalmomin da ya harhaɗo wa sarki da ƙarfi.
Sarkin ya fi 'ya'yan yan Adam kyau, an zuba alheri a leɓunansa, saboda haka mun san Allah ya albarkaceka har abada.