ha_tq/psa/44/25.md

260 B

Mene ne ran Isra'ila yayi?

ransu ya narke ya zama ƙura kuma jikunansu ya manne da ƙasa.

Wanne addu'a ne maruɓucin yayi a kan abin da Allah zai yi?

Yayi addu'a Allah ya tashi tsaye domin taimakonsu ka 'yantar da su ta dalilin amintaccen alƙawarinka.