ha_tq/psa/44/18.md

447 B

Mene ne zuciya da ƙafafuwar Isra'ila ba ta yi ba?

Zuciyarsu bata juya ba ko ƙafafunsu ba su yi nisa daga hanyar Allah ba.

Mene ne Allah yayi kawai?

Allah ya kakkarya su a wurin diloli ya rufe su da inuwar mutuwa.

Mene ne Allah kallai zai nema?

Allah zai duba ko sun mance da sunan Allahsu ko kuwa sub buɗe hannuwansu ga wani bãƙon allah.

Mene ne a ke daukar Isra'ila domin dalilin Allah?

ana yi masu kallon tumaki domin yanka.