ha_tq/psa/44/14.md

218 B

Me ya sa rashin darajar marubucin ke gabansa dukkan tsawon rana.

Rashin darajarsa na a gabansa, kuma kunyar fuskarsa ta rufe shi domin muryar shi wanda ya ƙwaɓe shi kuma ya zage shi, domin magabcin da mai ramako.