ha_tq/psa/44/10.md

328 B

Menene waɗanda suke ƙin Isarailawa suke yi?

Waɗanda suke ƙin suna ɗaukar ganima don kansu.

Menene Allah ya sa Israilawa su yi?

Allah ya sa sun juya baya daga abokan gaba.

Menene Allah ya maida Israilawa su zama?

Allah ya sa su sun zama kamar tumakin da aka ƙaddara wa abindci kuma aka baza su a cikin ƙasashe.