ha_tq/psa/44/09.md

434 B

Mene ne yanzu Allah yayi?

Allah yanzu ya ƙi su ya kawo su ga kunya kuma baya yi tafiya tare da mayaƙansu ba.

Mene ne Allah ya sa Isra'ila sun yi?

Allah ya sa sun juya baya daga maƙiyan.

Mene ne waɗanda sun tsani Isra'ilawa sun yi?

Waɗanda suka ƙi mu su ɗibi ganima domin kansu.

Mene ne Allah ya sa Isra'ilawa suna so?

Allah ya maida su kamar tumakin da aka ƙaddara don abinci ya warwatsar da su cikin al'ummai.