Zasu tura maƙiyansu kuma zasu tattakesu cikin sunan Allah.
Ba zaya dogara da kurinsa ba, ko takobinsa ya cece shi.