ha_tq/psa/44/03.md

184 B

Ta yaya Isra'ila sun tsami ƙasar kuma yaya suka cece kansu?

Gama basu samu mallakar ƙasar ta takobin kansu ba, ko da karfin su, amma hannun daman Allah domin yayi masu tagomashi.