ha_tq/psa/43/05.md

169 B

Don mene ne ruhun maruɓucin ba za ya karaya ba ko yayi shuru cikin shi ba?

Begen ruhunsa na cikin Allah domin zai yi yabo wa Allah, wanda shine taimako da Allahnsa.