ha_tq/psa/43/01.md

249 B

Mene ne marubucin ya roƙi Allah yayi masa?

Ya roƙi Allah ya hukunta shi kuma yayi masa taimakon käriya a kan al'umma mara tsoron ka.

Don mene ne Allah zai hukunta shi kuma yayi masa taimako?

Allah ya hukunta shi domin Allah ne ƙarfin sa.