ha_tq/psa/42/07.md

296 B

Mene ne ya mamaye murubucin?

Dukkan raƙuma ruwan Allah da matsirgan ruwaye sun mamaye maruɓucin.

Mene ne Yahweh zai yi da rana?

Yahweh zai umurci amintaccen alƙawarinsa da rana.

Mene ne zai faru da dare?

Da dare wakar Allag zai kasance da maruɓucin, addu'ar Allah ce ta rayuwarsa.