ha_tq/psa/42/05.md

130 B

Mene ne maruɓucin yace ruhunsa yayi?

Yace wa ruhunsa ya yi bege cikin Allah, gama zai yabi Allah domin taimakon fuskar Allah.