ha_tq/psa/41/11.md

121 B

Ta yaya Dauda ya sani cewa Yahweh yana jin daɗinsa?

Dauda ya san wannan domin magabtan sa ba su ci nasara da shi ba.