ha_tq/psa/41/10.md

366 B

Mene ne Yahweh yayi wa Dauda?

Yahweh yi masa jinƙai kuma ya ɗaga ni sama saboda ya mai da martani ga waɗanda sun tsane shi.

Ta yaya Dauda ya san Yahweh na farinciki da shi?

Dauda ya san wannan domin maƙiyansa basu yi nasara a kan sa ba.

Ta yaya Yahweh ke tallafan Dauda?

Yahweh na tallafansa cikin amincinsa kuma za ya kiyaye ni a fuskarsa har abada.