ha_tq/psa/41/09.md

229 B

Menene aboki na kusa da Dauda da ya yarda da shi ya yi?

Abokinsa na kusa da ya ɗaga diddigen sa a kansa.

Menene Yahweh ya yi wa Dauda?

Yahweh ya yi masa jinƙai kuma ya ɗaga shi sama domin ya biya waɗanda suka ƙi shi.