ha_tq/psa/41/04.md

298 B

Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai?

Ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai domin yayi zunubi wa Yahweh.

Wanne muguwar magana ne makiyan Dauda ke cewa?

Sun tambaya yaushe zai mutu kuma sunansa ya lalace.

Mene ne maƙiyan Dauda ke ce masa?

Maƙiyansa sun furta maganganun banza.