ha_tq/psa/41/03.md

287 B

Menene Yahweh zai yi wa mutum mai albarka da ke a gadon wahala?

Yahweh zai taimake shi a kan gadon wahala kuma ya maida gadon ciwon shi zuwa gadon warkasawa.

Me ya sa Dauda ya tambaye Yahweh ya yi masa jinƙai?

Ya tambaye Yahweh ya yi masa jinai domin ya aikata zunubi ga Yahweh.