ha_tq/psa/41/01.md

484 B

Wane ne Dauda yace mai albarka ne?

Wanda na kulawa da masara karfi mai albarka ne.

Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka?

Yahweh zai ƙubutar sa shi, ya ƙebe shi kuma ya ajiye shi da rai, kuma zai zama mai albarka a duniya.

Mene ne Yahweh ba zai yi wa mai albarka ba?

Yahweh ba zai bar shi ga nufin maƙiyansa ba.

Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka da ke gadon wahala?

Yahweh zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa kuma ya maida gadonsa na ciwo zuwa gadon warkaswa.