ha_tq/psa/38/03.md

155 B

Don mene ne Dauda yace, "babu lafiya a ƙasusuwana?"

Ya ce babu lafiya a ƙasusuwana domin zunubi

Mene ne ya mamaye Dauda?

Zunubansa ya mamaye shi.