ha_tq/psa/36/10.md

392 B

Ma wane ne Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarinsa?

Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarin Allah ga waɗanda sun san Allah.

Mene ne Dauda ya roƙi Allah kar ya bari ya faru?

Dauda roƙi Allah kar ya bar ƙafafunmai girman kai ya zo kusa da shi, kuma hannun mugaye su kore shi.

Mene ne zai faru da mugayen da suka faɗi?

An buga su ƙasa basu iya tashi ba.