Yan adam su na fakewa a ƙarƙashin inuwar fukafukin Allah.
Yelwan abinkin gidan Allah zai ƙoshar da 'yan adam.