ha_tq/psa/36/03.md

305 B

Mene ne maganar mugun mutum yake kama?

Maganarsa na zunubi da yaudara ne.

Mene ne mai aikata mugunta ba ya so ya zama?

Baya so ya zama mai hikima da mai aikata nagarta.

Mene ne mugun mutum yake yi lokacin da ya kwanta a gadon sa?

Yana shirya yadda zai yi zunubi lokacin da ya kwanta a gadonsa.