ha_tq/psa/34/21.md

252 B

Mene ne zaya faru da mugaye?

Mugunta zata kashi mai mugunta.

Mene ne zaya faru ga waɗanda sun tsani masu adalci?

Za a hallakar da su.

Mene ne Yahweh yake yi da bawansa da ke ɓuya cikin sa?

Yana ƙubutar da ran su kuma ba za su hallaka ba.