Yahweh yana kusa da wanene?
Yana kusa da masu karyayyar zuciya.
Wane ne Yahweh ke ceto?
Yana ceton waɗanda aka ƙuntatawa a cikin ruhu.
Mene ne ke faruwa da masu adalci dake da matsololi da yawa?
Yahweh ya basu nasara akan dukkansu kuma ya kare dukkan ƙasusuwansu.