ha_tq/psa/34/12.md

195 B

Mene ne Dauda yace mutum mai biɗar rai yayi?

Dauda yace ya tsare harshensa daga faɗiin mugunta, daga faɗin karya, ya juya daga mugunta, ya aikata nagarta kuma ya nemi salama kuma ya bi ta.